send link to app

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa


4.0 ( 1200 ratings )
教育 参考
开发 MP3Quran
自由

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙurani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙurani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye.
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.

***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙurani da - Sunayen surori da Juziai
- Karatun Alƙurani Ka more da jaratun Alƙurani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Maanonin Alƙurani Mai Girma Ka fahimci Alƙurani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Maanoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke shaawar buɗe Mushafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙurani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Maabota Tilawowi daɗaɗa.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Maanonin Alƙurani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙurani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙurani, ko karanta Tarjamar maanoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Maanoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa

Designed and developed by: https://smartech.online